Duk Wanda Baisamu Tallafin Kudi Na RRR ₦30.000 Ba A Wannan Karon, To Wannan Itace Matsalar.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Suna haidodaily
A Cikin Posting Din Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Matsalar Dake Ko Zata Zamo Sillar Karasa Kudin Da Ake Badawa Kyauta Na Kamfanin Rrr Wanda Ake Bada Naira 30.000.
Kamar Dai Yadda Mafi Yawan Mutanen Dake Nigeria Suka Sani Tallafin Kudi Na RRR An Fidda Shine A Watanni Shida Zuwa Bakwai Dasuka Gabata
Inda A Karon Farko Aka Cike Wannan Tallafi Ta Hanyar Wayar Sailula Wato Wayar Hannu, Yayin Da Akaro Na Biyu Ake Cikewa Da Computer.
To A Karon Farko Dai Anbiya Wasu Daga Cikin Wadanda Suka Cike Wannan Tallafi Inda Aka Basu Naira Dubu Biyar Biyar, Hakanma Bakowane Yasamu Ba.
To Bayan Kamar Wata Biyu Zuwa Uku Da Bada Wannan Kudi Wato Naira Dubu Biyar Biyar Sai Akaci Gaba Da Turowa Mutane Naira Dubu Talatin Talatin, Inda Wasu Kuma Ake Basu Naira Dubu Ashirin Da Biyar Biyar.
To A Wannan Lokaci Dai Anbawa Mutane Da Dama Anma Wasu Basu Samuba Saboda Wasu Yan Matsaloli Dasuka Samu Wurin Bada Bayanan Bankinsu.
Wasu Kuma Dai Rabone Babu A Wancan Lokacin Shiyasa Basu Samuba Amma Sun Bada Dukkanin Bayanansu Yadda Yakamata.
To A Wannan Karonma A Yanzu Haka
Wannan Gidauniya Dake Raba Wannan Tallafi Tadawo Inda Tadora Daga Inda Ta Tsaya, A Baya Dai Wadanda Suka Samu Wannan Matsala Sunje Sun Gyara Yayin Da Wasu Suka Sake Sabo.
To Ko A Wancan Lokacin Dai Akwai Wadanda Suka Cike Hannu Biyu Uku Da Sauransu, Kuma Sun Samu Yawan Hannunda Da Suka Cike.
A Yanzu Haka Wannan Kungiya Da Gwamnatin Nigeria Ta Kirkira Tana Nan Tana Ci Gaba Da Raba Wannan Tallafi Ta Hanyar Turawa Mutane Wannan Kudade Kimanin Naira Dubu Talatin Talatin.
Wanda Tana Tura Wannan Kudi Ne Cikin Tsari Da Basira Sabanin Yadda Tafara Tura Kudin A Watannin Baya Dasuka Gabata.
A Yanzu A Tsarin Da Wannan Gwamnati Ta Fitar Ta Fitar Da Tsarin Cewa Zata Bi Tsarin Numbobin Wayar Mutane Ne, Misali Zata Fara Da 070 Sannan Ta Fado 080, Sai 081, Sai 090 Sai 091, A Haka Har Tabiya Kowa Da Kowa a.
To Inda Matsalar Take Shine Ko Yanzu Daka Kara Cikewa Matukar Dai Baka Bada Bayanan Ka Yadda Yakamata Ba To Zaiyi Wuya Ka Samu A Wannan Lokacinma, Amma Indai Kabada Bayananka Dai dai To Ko Shakka Kadda Kayi Zaka Samu Matukar Da Rabonka.
To Wannan Dai Shine Takaitaccen Bayani Dangane Da Wannan Tallafi Na RRR Da Suka Dawo Kuma Sukaci Gaba Da Tura Wannan Dubu Talatin Talatin Da Suka Fara Turawa A Baya.
Mungode
Domin duba wa ko anzafeka acikin Shirin nasims
0 Comments